Monday, 30 December 2019
MUSIC : Nura M Inuwa - Hassana Ta ce

Home MUSIC : Nura M Inuwa - Hassana Ta ce
Ku Tura A Social Media


Shahararren mawakin nura m inuwa wanda dai baya bukatar wani dogon jawabi a gurinku.
Nura m inuwa yazo muku da waka mai suna "Hassana tace "

Wanda dai abin ya koma cewa hussaina ko kuma hussaina ta ce abin dai ya kawo rudu amma domin sanin mafita wannan kalma sai kun saurara daga bakin sa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: