Monday, 2 December 2019
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau New Style

Home Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau New Style
Ku Tura A Social Media

Jaruma Rahama Sadau tayi sababbin hotunan wanda sunka haskaka shafinta na instagram wanda kuma wannan wani ne na dunki wanda nasan 'ya'yan gata da masu dunki.

Wanda nasan teloli zasu amfana da wannan hotunan wajen sana'ar su domin dunkin atamfa ne amma ya amsa sunsansa sosai.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: