Friday, 27 December 2019
Kalli Zafaffan Hotunan Deezell Tare Jidda Budurwa Da Zai Aure

Home Kalli Zafaffan Hotunan Deezell Tare Jidda Budurwa Da Zai Aure
Ku Tura A Social Media

Wannan wasu zafaffan hotunan na mawakin arewa deezell tare da budurwarsa masu kama da pre wedding hotuna sai dai bazamu ce sune ba , domin bamu da tabbaci amma idan mun sake bincike zamu baku sakamakonmu.

Bazamu so mu yada muku abinda bamuda madogara ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: