Sunday, 1 December 2019
Kalli Zafaffan Hotunan Bilkisu Shema A Wajen Kallon "Kazamin Shiri" A Cinema

Home Kalli Zafaffan Hotunan Bilkisu Shema A Wajen Kallon "Kazamin Shiri" A Cinema
Ku Tura A Social Media
A kwanakin nan ne ake kallon fim din "kazamin shiri" a cinema wanda ake haskakawa wanda a cikin shirin akwai manya manya jaruman masana'antar kannywood a cikinsa shine mutane sun dade basu ga wannan jarumar ba to tana nan a harkar fim din.

Shine shafin Hausaloaded yayi wannan bincike domin kawo muku labarin wannan Jaruma, wanda wannan jaruma a cikin fim din,wanda nasan masoyan wannan jaruma da masu son kallon shirinta zasu gane cewa har yanzu alwaita.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: