Sunday, 15 December 2019
Kalli Hotunan pre-wedding Na Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A Zango

Home Kalli Hotunan pre-wedding Na Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A Zango
Ku Tura A Social Media


A yau shafin Hausaloaded ya samu muku hotunan kafin aure wanda turanci ake kira da "pre-wedding" a shafin instagram daga shafin Yusuf magarya.

Amma daga baya sai bayan munyi bincike sai munka gano cewa wannan wani shirin fim ne mai suna "Ranar kai Amarya".

Wanda magarya production na dauki nauyi

mai shiryawa : magarya

Bada Umurni : Amdaz


Share this


Author: verified_user

0 Comments: