Sunday, 22 December 2019
Innah lillahi wa'innah Alaihi Raju'un : Allah yayiwa Mahaifin Jaruma Maimuna Wata Yarinya Rasuwa

Home Innah lillahi wa'innah Alaihi Raju'un : Allah yayiwa Mahaifin Jaruma Maimuna Wata Yarinya Rasuwa
Ku Tura A Social Media
ALLAH ya yi wa mahaifin fitacciyar jaruma Maimuna Mohammed (Watayarinya) rasuwa a ranar juma'a

Jarumar ta tabbatar wa da mujallar Fim cewa mahaifin nata, Alhaji Muhammad Hameed, ya rasu ne a yau a Kano bayan sallar Azahar.

Shekarun sa 60 a duniya.

An yi masa jana'iza a unguwar su Maimuna ɗin, wato Tishama.

Maimuna ta ce Alhaji ya yi fama da rashin lafiya, inda ta yi jinyar sa na wani lokaci.

Allah ya jiƙan sa, amin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: