Saturday, 7 December 2019
Hafsat Idris Barauniya Tayi Martani Zafi Ga Masu Cewa Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta

Home Hafsat Idris Barauniya Tayi Martani Zafi Ga Masu Cewa Tayi Hoto Da Gawar Mahaifinta
Ku Tura A Social Media

Wannan dai abun ya faru ne bayan tayi posting a shafinta na instagram da cewa Allah yayiwa mahaifinta rasuwa shine wasu masu yi mata ta'aziyya suna cewa babu kyau tayi hoto da gawa.

Nan take tayi rubuta a shinta da tana cewa:-.

"Nayi posting da hoton mahaifina wasu na cewa nayi hoto da gawa, ya za'ayi nayi hoto da gawa? Banyi hoto da gawa Ba, wannan hoton tun da rayuwarshi munka dauka, Allah yayi masa Rahama amen.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: