Monday, 16 December 2019
Farin Jinin Yasa Inada Samari Sama Da Biliyan Daya A Duniya - A'isha Tsamiya

Home Farin Jinin Yasa Inada Samari Sama Da Biliyan Daya A Duniya - A'isha Tsamiya
Ku Tura A Social Media

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Aisha Aliyu Tsamiya, ta ce tana da samaruka wadanda suke sonta sama da biliyan daya.madogara : freedomfm

Aisha Tsamiya wadda jaruma ce da ta shahara a masana’antar ta Kannywood sakamakon irin rawar da ta ke takawa wajen nishadantar da masu sha’awar kallon fina-finan Hausa.

‘Komai da kuke gani lokaci ne ni macece mai farin jini Ina da masoya wadanda suke sona sama da biliyan daya’. Inji Jarumar.Wakilin mu Abdullahi Isa ya rawaito cewar, jarumar wadda ta nishadantar da jama’a a wajen bikin rantsar da sabbin shugabannin kungiyar masu shirya fina-finai ta Arewa reshen jihar Kano, ta ce idan lokaci ya yi za ta yi aure.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: