Uncategorized

Bidiyo : Rigim Ta chanza Salo : Adam A Zango yayi Martani Mai zafin Akan Mutane Masu shigar..

A wani sabon bidiyo da shafin Youtube mai suna Arewarmu Tv ya kawo a tashar tashi mai nuni ko jan hankali akan irin rigimar da ta ɓarke a yanzu a kannywood wasu na kokarin jawo sunanshi a ciki akan abinda rahama da mai sana’a ke ciki.

Shine yayi bidiyo yana jan hankali domin mutane sun gane wane bangare yake a cikin wannan rigima.

A koda yaushe Hausaloaded na iya kokarin domin kawo muku labari daga majiya mai karfi domin sheda muku.

Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button