Monday, 23 December 2019
Bidiyo: Kalli Bidiyo Na sha Kama Sakonnin Yan Mata A wayar Mijina - Mansurah Isah

Home Bidiyo: Kalli Bidiyo Na sha Kama Sakonnin Yan Mata A wayar Mijina - Mansurah Isah
Ku Tura A Social Media


A cikin wata hira da bbchausa keyi sun jaruman masana'antar kannywood mai suna daga bakin mai ita a nan ne suke yiwa mutum tambayoyi akan sha'anin rayuwarsa.

Bari dai ba sai na cikanku da surutu ba, kuji yadda ta kaya.
Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: