Sunday, 8 December 2019
Bidiyo: Babban Burina Nayi Aure Na Samu Baby Nayi Rainonta - Aina'u Ade Laila

Home Bidiyo: Babban Burina Nayi Aure Na Samu Baby Nayi Rainonta - Aina'u Ade Laila
Ku Tura A Social Media
A cikin shirin daga bakin mai ita jaridar bbchausa tayi hira da aina'u ade wanda ankafi sani laila inda a cikin tambayoyin idan ka sauraren su zaka sha dariya.

Kuma zaka fahimci a wane irin abu take so da bata so,kuma yar asalin wane gari ne,kuma inda bata sana'ar fim wane irin kasuwanci zatayi,sa'a nan wace irin sana'a take so tayi a nan gaba .

Duk a cikin wannan bidiyo da munka dauko muku daga shafin Youtube zaku ji wannnan tambayayoyi da amsa.

Ga bidiyon nan kasaShare this


Author: verified_user

0 Comments: