Sunday, 17 November 2019
Yanda Wata Mata Ta Kunyatar Dani Ta Hanyar Runguma Da Sumbatana – Ali Nuhu

Home Yanda Wata Mata Ta Kunyatar Dani Ta Hanyar Runguma Da Sumbatana – Ali Nuhu
Ku Tura A Social Media
A hirar da yayi da jaridar Punch, Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya bayyana avu mafi bashi kunya da masoyanshi mata suka mai.

Ali ya bayyana cewa na farko suna kasar Saudiyya shi da matarshi sai ga wata wata mata ta zo ta baiwa matar tashi waya tace ta daukesu hoto.

Ali ya kuma bayyana cewa akwai ranar da a Abuja ya fito daga shagon siyayya wata ta rungumeshi ta kuma sunbace shi hakan ya kuma sake faruwa dashi a Dubai, Ali yace ta ji kunyar wannan abu sosai.

Yace bazai yadda ya fito fim tsirara ba ko nawa za’a bashi hakanan ba zai fito fim a matsayin dan luwadi ba kuma ba zai fito fim din da ake soyayyar taba jiki da yawa ba.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: