Uncategorized

Yadda macen Da Ta Haihu zata Gyara kanta Da kuma yan’mata Da suka Bude kafin ashiga Daga ciki

1)Garin Zogale

2)Qwaro

3)Man kadanya                                                         

4)Man shanu

5)Man xogale

Zakihadasu waje daya ki cakudasu ki barsu su hade jikinsu in matar aure ce wacce ta haihu ko kuma bata taba haihuwa ba zaki dibi kadan da yamma kiyi matsi dashi zuwa magariba xaki hade tsam tamkar sabuwar budurwa saiki wake.

ke kuma kina saura 1week Aurenki zakiyi amfani dashi for 3days zaki hade koda yatsa baxai iya shigewa wajen ba amma yan’ mata Virgin wlh kar wacce ta gwada wannan saboda zaki shiga Uku dan zai xama maki matsala.

mace budurwa ko mataar Aure dole ta kiyaye wannan kuma in tanason ta xama mai qima dole saita kiyaye tsaftar Gabanta.

ba abunda yake saurin hada mace da gyara mace Irin BAGARUWA zaki fatasa baga ruwa ki ajje duk t[me da xakiyi tsarki dashi safe da yamma saiki debi kadan ki xauna a ciki xaki xama xam  kullun qyam kike.

Ganyen Magarya…mafi aksarin yan’mata sun dauka St bath na ganyen marya sai matan Aure aa harda ku duk malaman kiwom lfy sunyi ittifakin ba wani sabulu dayakai magarya tsaftace gaban mace

Xaki tafasa shi saiki tace ki zuba Turaren Miski aciki.kina wanke gabanki duk safe da yanmma ko kiyi st bath dashi…wannan yana daukaka mace wajen mijinta saboda xakina tashin qamshi kuma xaki xama qyam dake.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button