Wednesday, 27 November 2019
Yadda Gasar Dj Ab Da Bush Kiddo Na Kasance Na Rap

Home Yadda Gasar Dj Ab Da Bush Kiddo Na Kasance Na Rap
Ku Tura A Social Media


A satin nan zamu ce fitaccen jarumin wasan barkwanci Bush Kiddo yayi magana a shafinsa na twitter cewa yana so yayi gasa da dj ab na rap din waka ba tare da kida ba.Nan ba da jimawa ba shi kuma shaharren mawakin arewa wato hip-hop dj ab ya mayar masa da martani.Ga bidiyon rap din dj ab nan sai ku kallaView this post on Instagram

A post shared by Dj AB (@dj_abba_) on

Shi kuma ga martanin da yayiwa dj ab ,bayan ya fitar da nashi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: