Sunday, 3 November 2019
Yadda Bayar Da Kyauta (Awards) A Kasar London Ya Kasance! Rahama Sadau Da Fati washa Sun samu Babbar Kyauta

Home Yadda Bayar Da Kyauta (Awards) A Kasar London Ya Kasance! Rahama Sadau Da Fati washa Sun samu Babbar Kyauta
Ku Tura A Social Media

Idan baku manta shekaranjiya munyi fustin din Jaruman masana'antar kannywood sun isa a kasar London , wanda ya dauki hankalin mutane shin me sunka je yi.ashe bayar da kyautar afro hollywood ce ankayi wnda ta sance jarumai guda biyu wato rahama sadau da fati washa na samu lambar yabo.

Inda Rahama saudau na samu lamar yabo "Best Outstanding actress"


View this post on Instagram

A post shared by R A H A M A S A D A U (@rahamasadau) on
Inda ita kuma Fati washa ta samu kyautar " Best actress 2019 afro hollywood"

Muna matuΖ™ar tayasu murna samun wannan lambar yabo.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: