Sunday, 24 November 2019
[VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker x Rakiya Musa - Mai Yafiya (official video)

Home [VIDEO + AUDIO] Hamisu Breaker x Rakiya Musa - Mai Yafiya (official video)
Ku Tura A Social Media


Wakar mai tafiya waka ce wadda Hamisu Breaker yayi da dadewa amma a shekaranjiya ne ya fitar da bidiyon wannan wakar wanda ya yayi tare Rakiya Musa wanda anka fi sani da Aisha Humaira wanda ta haskaka a fim Aisha humaira tare da jaruma adam a zango.

A'ishah Humairah ta haskaka bayyan dawowarta harka fim tare da Garzali Miko a cikin wakokinsa So Na Amana da Kuma wani abun sirrine.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: