Labarai

Tsohon Gwamnan Jigawa Saminu Turaki Ya Angonce? (Kalli Hotunan Yar Kwalisarsa)

Shafin rariya a facebook ya wallafa wannan labari.
An yi ta watsa hotunan yau a kafafen sadarwar zamani musamman ga al’ummar Jigawa, amma har yanzu majiyar mu ba ta tabbatar da gaskiyar labarin ba.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button