Friday, 15 November 2019
Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Darakta Aminu S Bono Da Adam A zango

Home Rikici Ya Ɓarke Tsakanin Darakta Aminu S Bono Da Adam A zango
Ku Tura A Social MediaA yau ne wani sabon al'amari ya bullo tsakanin Jarumi adam a zango da darakta Aminu s bono wanda ya kai kowa ya fadi albarkacin bakinsa.


Wanda shine munka kawo muku domin jin yadda al'amarin  ya fara.

Aminu s bono ne ya fitar da fastar wani sabon shiri da suke son tsarawa mai suna " Mutu Karaba" wanda a cikinsa akwai jarumai kamar haka:-

Adam a zango

Maryam ab Yola (Tsohuwar matar adam a zango)

Musbahu a.k.a anfara

Fati washa

Da dai sauransu.

Sai daga Baya shi kuma jarumi adama a zango yayi nashi posting kamar haka

"Daman Na Ficce tuntuni

Ba'a  Taceni ba"


Sai shi kuma Darakta sai ya fitar da nashi sakonsa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: