Saturday, 23 November 2019
MUSIC : Garzali Miko - Sahibata

Home MUSIC : Garzali Miko - Sahibata
Ku Tura A Social Media


Wannnan wata sabuwa waka ce mai suna "SAHIBATA" wanda fasihin mawakin nan mai suna Garzali Miko yayi  wanda da kaji ta  zaku ya yaba masa akan wannan waka.

Garzali Miko mai wakar hadizatou da So na Amana da dai sauranshi shine yazo muku da wannan sabuwar waka.

Download and enjoyShare this


Author: verified_user

0 Comments: