Sunday, 10 November 2019
MUSIC : Adam A Zango x Abu Sani x Mr Bangis - Jolly just Come

Home MUSIC : Adam A Zango x Abu Sani x Mr Bangis - Jolly just Come
Ku Tura A Social Media


Wannan wata sabuwa waka ce da wannan mawaka sunkayi mai dauke da salon Hausa hip hop wanda idan kunka saurareta zaku fahimci sakon da suke son isarwa musamman ga mata.

Wannan waka dai sabon salo ne da adam a zango da Abubakar sani da mr bangis sunka zo da shi wanda wakar tayi matukar kayatarwa.
Download and share.Share this


Author: verified_user

1 comment: