Monday, 18 November 2019
MUSIC : Abu S. Golden - Nadiya (official Audio)

Home MUSIC : Abu S. Golden - Nadiya (official Audio)
Ku Tura A Social Media


Wannan wata waka ce da fasihin mawakin nan Abu  S Golden ya rera tare da abokiyar aikinsa Khairat Abdullahi.

Ita dai wannan wakar yayi tane saboda soyayya da nishadantarda masoya wanda duk wanda ya saurara sai ya yaba da wakarsa.

Wanda Umar MB ne ya shirya wannan waka.
Download and enjoyShare this


Author: verified_user

0 Comments: