Sunday, 3 November 2019
Mauludi Ba Addinin musulunci Bane baida alaka Ta kusa kota nesa Da ibada - Sheikh Abubakar Yola

Home Mauludi Ba Addinin musulunci Bane baida alaka Ta kusa kota nesa Da ibada - Sheikh Abubakar Yola
Ku Tura A Social Media
Mauludi Bai Da Alaka Ta Kusa Ko Ta Nesa Da Ibadah A Cikin Addinin Musulunci, Mauludi Kirkirarren Bidi'a Ce Wacce 'Yan Shi'a Suka Kirkiro A Cikin Shekara Ta 300 Bayan Hijira.
Ku Sani Annabi Bai Yi Mauludi Ba, Khulafa'ur Rashiduna Ba Suyi Ba, Wato Abubakar Da Umar Da Usman Da Aliyu, Wadanda Sune Annabi Yayi Umarni Da Ayi Koyi Da Su, Babu Wani Sahabin Annabi Da Yayi Mauludi, Kuma Duk Son Da Ka Keyi Wa Annabi Ba Ka Kaisu Ba.”
“Saboda Haka Mauludi Bidi'a Ce, Kuma Annabi Ya Fadi Cewa Dukkanin Bidi'a Bata Ce! Idan Kana Son Nuna Soyayya Ga Annabi To Ka Bi Karantarwar Annabi Ta Hanyar Koyi Da Sunnar Sa”
Inji babban malamin addinin musulunci Sheikh Abubakar Mukhtar Yola


Share this


Author: verified_user

0 Comments: