Sunday, 3 November 2019
Martani Mai Zafi Da Hadiza Gabon Da Tayiwa Wani Da Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Sunka Dauki wannan Hoto !!

Home Martani Mai Zafi Da Hadiza Gabon Da Tayiwa Wani Da Yace ko Wanka Janaba Basuyi Ba Sunka Dauki wannan Hoto !!
Ku Tura A Social MediaBayan tafiyar manyan jaruman kannywood sunkayi zuwa London sai sunka dauki wannan hoto da ya dauki hankalin mutane sai wani matashin yaro daga shafin twitter yayi musu comment da cewa

" Ya Tabbata wannan hoto kafin a dauke shi ko wankan janaba basuyi ba"

Shine nan take hadiza gabon da rahama sadau nayi masa martani mai zafi sosai.

Domin ji da gani da kunnuwanku da idannunku ga haifafan bidiyo da ogana Mai 1arewatv ya tattaro duk kowane martanin da yayi.

Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: