Sunday, 10 November 2019
Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Na Jawo Cecekuce Tare Da Martanin Mutane

Home Kalli Hotunan Maryam Yahya Da Na Jawo Cecekuce Tare Da Martanin Mutane
Ku Tura A Social Media


To fa a yau jaruma maryam yahya ta sanya wasu hotunanta a ahafin instagram jim kaɗan sai kaji mutane sunyi mata martani wasu na nuna hotunan sunyi kyau wasu kuma sunyi Allah wadai.Wasu kuma sunyi mata nasiha irin na wanda ake yiwa dan uwa musulmi idan kaga yayi abinda bai dace ba.

Ga kadan daga martanin mutane mun tsakuro muku.Share this


Author: verified_user

2 comments: