Wednesday, 27 November 2019
Gasa! samun Naira 3M- 1M Daga Hukumar Sadarwa Ta NCC( karanta Yadda abun Yake)

Home Gasa! samun Naira 3M- 1M Daga Hukumar Sadarwa Ta NCC( karanta Yadda abun Yake)
Ku Tura A Social Media


Hukumar kula da harkokin sadarwa na kasa, NCC ta sanya gasa a bangaren kirkira ta fuskar fasahar sadarwa.

Wannan gasa dai shigarsa kyauta wanda aka bude tun daga ranar 14 ga watan Nuwamba za kuma a rufe ranar 1ga watan Disamba 2019.
Ga masu sha'awa su shiga wannan links don yin rijista


Daga karshen wannan gasa akwai kyaututtuka kamar haka
1st   =Naira Milyan 3
2nd  =Naira Milyan 2
3rd   =Naira Milyan 1

Za a bayar da kyaututtukan ne a ranakun 17 zuwa 19 na watan Disamba 2019 a Lagos.
Allah ya bai wa mai rabo sa'a.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: