Sports

Dan Kwallon Nijeriya, Ahmed Musa Ya Dauki Nauyin Karatun Matasa 100 A Jami’ar SkyLine Dake Kano (Cikin Hotuna)

Dan wasan kwallon kafa na Nijeriya, Ahmed Musa, ya dauki nauyin biyan kudin makarantar matasa 100 a wata sabuwar jami’ar SkyLine.

Jami’ar wacce ta bayyana hakan a yau Laraba, inda dan wasan kwallon kafa wanda ya fi duk wani dan wasan kwallon kafan Nijeriya kada kwallo a raga, zai kasance fuskar jami’ar sannan kuma zai taimakawa jami’ar wajen habbaka harkokin wasanni.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button