Sunday, 3 November 2019
Cecekuce: Karanta Martanin Mutane! Mansur Make-up Ne rungume Da Jarumar Kannywood, Sadiya Kabala.

Home Cecekuce: Karanta Martanin Mutane! Mansur Make-up Ne rungume Da Jarumar Kannywood, Sadiya Kabala.
Ku Tura A Social Media

A yau shafin yayi kicibis da wani posting da shafin jaridar dimokuraɗiyya tayi a akan page din ta na jaruman kannywood wanda ya dauki hankalin mutane sosai ga rubuta da wannan shafin ya rubuta.

"TOZALI

Mansur Make-up ne rungume da Jarumar Kannywood, Sadiya Kabala.

Jaridar Dimokuradiyya"Share this


Author: verified_user

0 Comments: