Thursday, 28 November 2019
Bidiyo: Dandazon Jaruman Kannywood sun kaiwa Tsohon Jarumi kuma Uba A Masana'antar Dauda Galadanci ziyara

Home Bidiyo: Dandazon Jaruman Kannywood sun kaiwa Tsohon Jarumi kuma Uba A Masana'antar Dauda Galadanci ziyara
Ku Tura A Social MediaA madadin Jaruman Kannywood sunkaiwa jarumi ko ince uba a masana'antar wanda yanzu tsofa yayi nisa shekaru sun tafi da yawa.

Shine sunka ji domin dubashi da kuma bashi abinda ya sawaka.

Ga bidiyon nan kasa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: