Saturday, 12 October 2019
Yanzu Anka Fara : Isa A Isah Yasa Yan Sanda Sun Kama Sadiya Haruna

Home Yanzu Anka Fara : Isa A Isah Yasa Yan Sanda Sun Kama Sadiya Haruna
Ku Tura A Social Media


Daga jiya zuwa yau bayan rikici ya barke tsakanin isah a isah da sadiya haruna yau ya tura yan sanda sun kama sadiya haruna wanda a cikin kalamai da tayi mun dan tsakuro muku.

Gashi nan mun kawo muku daga shafinta na instagram.
Ku kasance damu domin karin bayyani.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: