Wednesday, 9 October 2019
Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma'il Ta Cika Shekaru 17 Da Yin Aure (Hotuna)

Home Tsohuwar Jarumar Finafinan Hausa, Wasila Isma'il Ta Cika Shekaru 17 Da Yin Aure (Hotuna)
Ku Tura A Social Media


A jiya ne darakta Al-Amin Ciroma da jaruma Wasila Isma'il suka cika shekara 17 da aure. Allah ya ƙara ƙauna da ƙaruwar arziki, amin.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: