Thursday, 24 October 2019
Tsimin Amare ( Amarya)

Home Tsimin Amare ( Amarya)
Ku Tura A Social Media

Abinda Za a Nema

1. Dabino
2. Kwakwa (coconut)
3. Nonon Rakumi
4. Zuma

YADDA ZAKI HADA.

Da farko zaki cire kwallon dake cikin dabino,sai ki kawo kawar ki bayan kin bare bawon ta ki samu ruwa kadan ki zuba a kai kiyi blending nasu bayan kin gama sai ki kawo zuma kamar rabin kofi nonon Rakumi kamar kofi daya ki hada da kwakwar nan da kika hada da dabino ki hafe da zuma da nonon Rakumin waje daya.

Yadda Za asha

Anasha Tsawon Kwanaki 10.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: