Kannywood

Sarkin Waka Nazir M Ahmad Yayi Nashi Martani Akan miliyan 46 Da Adam a zango Ya Dauki karatun marayu

Masha Allah suma da daga cikin jarumai sun fara tofah Albarkacin bakinsu wanda kuma sunyi shiru kamar an shuka dussa.

Wannan posting da sarkin waka nazir m ahmad yayi yayi matuƙar daukar hankalin mutane a shafinsa na instagram ga abinda yake cewa.

“Muna godiya kwarai adamu Allah ubangiji ya ya dau nauyin yaranka kamar yadda ka dau nawasu…amin”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button