Thursday, 31 October 2019
Nura M Inuwa Yayi Kira Ga Masoyansa Akan Facebook

Home Nura M Inuwa Yayi Kira Ga Masoyansa Akan Facebook
Ku Tura A Social MediaA yau ne Shahararren mawaki nura m inuwa ya fitar da wata muhimmiyar sanarwa ga masoyansa.

Ga jawabinsa
"Masoya Na baki daya
Wannan page na facebook shine kadai page Dina, Duk wani page da ake amfani da Nura M Inuwa ba nawa bane.  Masoya Na kune abin alfahari na, abinda zai cutar daku shine abin gudu na. Kamar yadda kuka Saba nuna min soyayya nima haka bazan iya Gudun kuba, Naku Har Kullum Nura M Inuwa
."

Ga asalin page din mawakin

Share this


Author: verified_user

0 Comments: