Hausa Musics
MUSIC : Sababbin Wakokin Hamisu Breaker Guda Hudu (4)
Albishirinku ma’abota sauraren wakokin hausa kuma na hamisu Breaker a yau nazo muku da sababbin wakokin fasihin mawakin nan hamisu Breaker ga wakokin kamar haka:-
1. Hamisu Breaker – Bazana Manta Maryam Ba
2. Hamisu Breaker – Nijar Ma Tamuce
3. Hamisu Breaker – Kama Muke
4. Hamisu Breaker – Tsautsayi
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
assalmau alaikum dan Allah kasaka mana search box a page naka