Thursday, 3 October 2019
MUSIC : Rarara - Allah Sarki Su Tsula (Kwankwaso)

Home MUSIC : Rarara - Allah Sarki Su Tsula (Kwankwaso)
Ku Tura A Social MediaWannan itama sabuwa waka ce da Dauda kahutu rarara yayiwa yan kwankwasiyya ko ince Kwankwaso irin yadda ta kaya a Shari'a da ankayi a garin kano.

Wannan waka anyita ne tare da hadakar mawaka a cikinta wanda zakuji muryoyi da dama a cikinta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: