Friday, 18 October 2019
Masha Allah : Mansurah Isah Tayi Magana Mai Matukar Daukar Hankali Akan Sadiya Haruna Da Ke Gidan kurkuku

Home Masha Allah : Mansurah Isah Tayi Magana Mai Matukar Daukar Hankali Akan Sadiya Haruna Da Ke Gidan kurkuku
Ku Tura A Social Media

Wannan wani bayyani ne da shafin Hausaloaded blog yayi kokarin kawo muku wanda a baya irin rikici ko tsama da na shiga tsakani Mansurah Isah da Sadiya Haruna sai gashi tayi magana mai hikima da neman afuwan akan kulleta da ankayi.

Ga dai jawabinta bamu kara ba,kuma baku rage ba.


"This life is so scary. Already have called all those that was affected by Sadiya attitude. Kamar yanda na fada nace da tabi ka'ida ne, da duk zamu tsaye mata, amma fitowa media kina zage zage, cin fuska, cin zarafi  da batan ci bana ya mace bane. And beside it was a mutual understanding kafin ku aikata duk abinda kukayi ( in har dagaske ne ) so bai kamata ba yanda ta fito social media tana cin zarafin wani. DUKAN MU MASU LAIFI NE. SHI YASA MUKE ADDUA A KULLUM CEWA : ALLAH YA YAFE MANA ZUNUBAN MU, DANA FILI, DANA BOYE, DA WANDA MUKAYI MUNA SANE, DA WANDA MUKAYI BISA KUSKURE.  IN AKWAI WANDA YAKE TUNANIN BAYA KUSKURE KO KUMA BAI TABA AIKATA LAIFI A WAJEN UBANGIJIN SHIBA TO YAJI DADI. AMMA MUDAI KULLUM CIKIN NEMAN YAFIYA MUKEYI. KUMA DUK KAR TASAN KAR NE AS A HUMAN BEINGS, BECAUSE TO ERROR IS HUMAN. 
AND WHAT HAPPENS BETWEEN ME N HER I FORGIVE HER AND AM STILL REPEATING IT ME N MY FRIENDS LOVE HER AND SHE KNOWS IT. BECAUSE ALL MY FRIENDS TRY TO TALK HER INTO IT THAT WE ARE NOT SCARED OF HER BUT D LOVE WE HAVE FOR HER SO SHE SHOULD STOP ALL THAT AND FOLLOW THE NORMAL PROCEDURE FOR HER RIGHT.
NEVERTHELESS ALLAH SHINE MAI SHIRYARWA SHINE KUMA MAI GAFARA.

ALLAH YA HUCI ZUCIYAR KOWA AND NO ONE IS ABOVE THE LAW. SO WE SHOULD ALL STAY SAFE AND PROTECT OUR HONOR. 
Allah kadai ne yasan abinda wayan sun mu suke aikatawa a boye wassu ma afili Wanda yafi nata muni. Amma tunda Alalh ya rufa musu asiri sai su cigaba da Istigifari. Allah yasa mu dace ameen."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: