Wednesday, 2 October 2019
Masha Allah : Karanta Martanin Da Adam A zango Yayiwa Ali Nuhu Daya Tayashi Murna Zagayowar Ranar haihuwarsa

Home Masha Allah : Karanta Martanin Da Adam A zango Yayiwa Ali Nuhu Daya Tayashi Murna Zagayowar Ranar haihuwarsa
Ku Tura A Social Media
Duk da kasancewar Adam Zango bai taya Ali Nuhu murnar zagayowar ranar haihuwarsa ba a watan Maris din da ta gabata, sakamakon rashin jituwar da ke tsakaninsu, Alin ya yi dattaku, inda ya sanya hoton Adamun a shafinsa na Instagram tare da taya shi murnar zagoyawar ranar haihuwarsa a jiya Tamara, 1 ga watan Oktoba.

Adamun ya amsa karamcin da Alin ya yi masa cikin girmamawa, inda ya kira Alin da "Sir"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: