Monday, 28 October 2019
Masha Allah : Jaruma Samira Ahmad Ta Baiwa Al'amin Dubu Dari Biyar (₦500k)

Home Masha Allah : Jaruma Samira Ahmad Ta Baiwa Al'amin Dubu Dari Biyar (₦500k)
Ku Tura A Social Media
Masha Allah a yau mun samu labarin karamin mai fama da rashin lafiya tsohuwar Ty Shaba yi goma ta arziki wanda marubuci kuma furodusa wato Fauziyya D suleiman ga bayyanin da tayi


"@official_samiraahmad ta baiwa Baban Al'amin dubu dari biyar (500k) domin aci gaba kulawa da shi. Allah ya saka miki da alkairi, Allah ya faranta miki duniya da lahira. (Ba ta ce na fada ba, don mahaifin yaronma ta turawa dan kar kowa ya Sani, farin ciki ne ya sani fada, kuma ta saba taimaka mana a sirrince)"

Share this


Author: verified_user

0 Comments: