Sunday, 13 October 2019
Martanin Mansurah Isah Mai Zafi Zuwaga Isah A Isah Da Sadiya Haruna Akan Rikicinsu

Home Martanin Mansurah Isah Mai Zafi Zuwaga Isah A Isah Da Sadiya Haruna Akan Rikicinsu
Ku Tura A Social Media

Rikicin da ya barke tsakanin isah a isah da sadiya haruna ko ince sayyada sadiya haruna akan zargin luwadi da mutu'ah

Ga jawabin wannan tsohuwar jarumar masana'antar kannywood kuma mai gwagwarmaya akan taimakakon marasa karfi


"Allah ya sauwake. What has this life turn into? Ba amana, ba gaskiya, ba kunya, ba kyautatawa ba tunanin alheri da aka taba maka, kawai sai wulakanci, izgilanci da cin zarrafi kawai. 
Neman suna ta dole da sauran su. In mutum yace yana sonka tam ba gaskiya bane, neman down fall dinka suke, ta yaya kake samun kudi suma su samu, ta yaya kake da farin jini ? Waye malamin ka da sauran su. 
In kina da kawa sai dai ki boye kawar nan kar a ganta, domin ana ganin ku tare sai anyi iya kokarin raba ku wajen ance ance. In kina da saurayi sai anje har gidan su an rabaki da dangin shi, in kince aure zakiyi, sai dai ki boye mijinki in ba haka ba, akwai shaidanun da zasu nemo mijin nan naki suce ke karuwa ce ko tare kuke iskancin haka kawai, dan baa son zaman lafia. Subhana llah. 
Duniya ina zaki damu? Mutane ba tsoron Allah azuciyar su, ba imani. Nifa duk abin nan ba mamaki yake ban ba. Domin duk alamomin tashin kiyama ne. Sai dai mu yawaita istigifari da hailala. 
Social media batayi ba. We should all mind our business and live our lives. We should not put another person matter onto our head and concentrate in taking care of our families. Life is too short for all rubbish.  Masu zuwa suna fadin ance tace suje can su karata.  What I know is that I don't work with ance ance, because have witness ance ance leads to a sister death. So I don't work with it, and no body should bring that to me because I won't tolerate it. That's why am in peace. 
And I blame those that believe the devils in human attire. Munafikai, Marasa aikin yi, masu barci da ido daya, dan kana neman shiga a wajen mutum, ba sai ka raba shi da mutanen da suka dade tare ba, because even u, u didn't come in peace u definitely have motives. Stupid people everywhere."

Domin shiga ka tofa albarkacin bakinka akan wannan shafi ga waje nan mun tanada dan ku.

View this post on Instagram

Allah ya sauwake. What has this life turn into? Ba amana, ba gaskiya, ba kunya, ba kyautatawa ba tunanin alheri da aka taba maka, kawai sai wulakanci, izgilanci da cin zarrafi kawai. Neman suna ta dole da sauran su. In mutum yace yana sonka tam ba gaskiya bane, neman down fall dinka suke, ta yaya kake samun kudi suma su samu, ta yaya kake da farin jini ? Waye malamin ka da sauran su. In kina da kawa sai dai ki boye kawar nan kar a ganta, domin ana ganin ku tare sai anyi iya kokarin raba ku wajen ance ance. In kina da saurayi sai anje har gidan su an rabaki da dangin shi, in kince aure zakiyi, sai dai ki boye mijinki in ba haka ba, akwai shaidanun da zasu nemo mijin nan naki suce ke karuwa ce ko tare kuke iskancin haka kawai, dan baa son zaman lafia. Subhana llah. Duniya ina zaki damu? Mutane ba tsoron Allah azuciyar su, ba imani. Nifa duk abin nan ba mamaki yake ban ba. Domin duk alamomin tashin kiyama ne. Sai dai mu yawaita istigifari da hailala. Social media batayi ba. We should all mind our business and live our lives. We should not put another person matter onto our head and concentrate in taking care of our families. Life is too short for all rubbish. Masu zuwa suna fadin ance tace suje can su karata. What I know is that I don't work with ance ance, because have witness ance ance leads to a sister death. So I don't work with it, and no body should bring that to me because I won't tolerate it. That's why am in peace. And I blame those that believe the devils in human attire. Munafikai, Marasa aikin yi, masu barci da ido daya, dan kana neman shiga a wajen mutum, ba sai ka raba shi da mutanen da suka dade tare ba, because even u, u didn't come in peace u definitely have motives. Stupid people everywhere.
A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah) on

Share this


Author: verified_user

1 comment: