Sunday, 6 October 2019
Ma'aurata : Gigita Mai Gida Da Dadi (Ma'aurata zallah)

Home Ma'aurata : Gigita Mai Gida Da Dadi (Ma'aurata zallah)
Ku Tura A Social Media

HADIN DADI.....
•.
•.
•.
•.
•.
•. Matan Aure!

Uwar Gida ga hadin da zaki gigita Mai gida da Dadi...

Ki sami hulba ki dakata sai tayi laushi Tamkar garin fulawa ko foda ma'ana dai tayi laushi sosai.
Sannan sai ki nemo zuma mai kyau ki samu madara ta ruwa ko gari amma ki tabbatar kin sami cikakkaiyar madara ba wacce take da hadi ba, Sannan ki nemo Nono Kindiirmo mai kyau wanda ba'a kade shiba.

Sai ki sami run dumi ki zuba garin hulbar nan dai dai yadda zai ishe ki kana ki dora madarar nan a kai kina zubawa kina juyawa har sai ya hadu sosai sannan ki zuba nono "ma'ana kindirmo" a kan wannan hulba da madarar taki bayan sun hadu sai ki kawo zuman nan kina zubawa har sai kinji yayi dai-dai da yanda zakinshi yayi miki dai-dai.

•Uwar gida koma ki fesa wankanki da ruwa mai dan zafi-zafi ki sheka kwalliya sanya turarenki mai sanyin kamshi, kiyi shiga mai nuna siffar jikinki yanda zaki dauki hankalisa da zarar ya kalleki....
sami kujera mai taushi dauko wancan hadin naki ki sanya karamin cokali kina sha kafin mai gida ya dawo................. Sauran jawabi
kwa karasamin. SHARADI!!!! Don Allah wadda bata da Aure kada ta
hada ta bari sai tayi ko anyi mata Auren domin wannan hadin zai iya sanyawa a kauce hanya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: