Friday, 11 October 2019
Kurankus: Sadiya Farouk Ta Yi Magana Akan Jita Jita Da Ake na Aurenta Da Buhari

Home Kurankus: Sadiya Farouk Ta Yi Magana Akan Jita Jita Da Ake na Aurenta Da Buhari
Ku Tura A Social Media

Minista Sadiya Ta Karyata Jita Jitar Da Ake Yadawa Na Cewa Yau Za'a Daura Mata Aure Tare Da Shugaban Kasa Muhammad Buhari  Tayi Sanarwar ne A Shafinta Na Twitter inda Take Cewa labarin Dayake Yawo A Media Na Cewa Zasuyi Aure tsakanin ta Da Buhari ba Haka Bane, har'ila Yau Tace Ita da Shugaba Buhari  Sun Juma Tare A Matsayin Abokai haka Zalika itama Aisha Buhari Kawartace Ta Kusa don Haka Zata Cigaba Da Mutunta Wannan Dangantaka Dake Tsakanin ta dasu...

@M Inuwa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: