Wednesday, 23 October 2019
KOYI DA KWANKWASO : Adam A. Zango Ya Dauki Nauyin Karatun Yara Guda 101 A Zuwa Makarantar 'Ya'yan Gata

Home KOYI DA KWANKWASO : Adam A. Zango Ya Dauki Nauyin Karatun Yara Guda 101 A Zuwa Makarantar 'Ya'yan Gata
Ku Tura A Social Media


Masha Allah a yau mun samu Labarin irin taimakon da wannan jarumi da yayi.

Wannan aiki yayi koyi da babban dan siyasar jahar Kano wato Dr. Rabi'u Musa Kwankwaso wanda kowa ya gani cewa ya dauki 'ya'yan talakawa zuwa kasashen waje domin yin karatu.

Shine shima wannan jarumi yayi kokarin wajen kai 'ya'yan talakawa 101  wanda babban makaranta ta gaba da Firamari.

Wanda shine daga zangon karatu na farko zuwa zangon na ukku.

Wanda shine kudi sunka kai zunzurutun kudi naira miliyan Arba'in da shida da duba dari shida da sha hudu da naira dari biyar da ashirin (₦46,714,520).

Ga hotunan wannan tallafi na wannan jarumi.Ga kuma posting da yayi a shafinsa na instagram.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: