Wednesday, 2 October 2019
Kalli Irin Martanin Mutane Akan Hotuna Fati washa Da sunka Jawo cece kuce A Instagram

Home Kalli Irin Martanin Mutane Akan Hotuna Fati washa Da sunka Jawo cece kuce A Instagram
Ku Tura A Social Media

A jiya ne ankayi murna cika shekara 59 na 'yancin kai da kasarmu Nijeriya ta samu shine ta wallafa hotuna a shafinta na instagram kuma shafin Hausaloaded blog ya wallafa wannan hotuna.

To shine mutane nayi martane sosai akan wadannan nan hotuna mun da kawo muku kadan daga cikin martanin saboda akwai su dawa.

To amma domin karantawa sosai zaka iya kargayawa a shafin instagram a user Dinata,amma mun kawo user din domin karantawa.

Domin Karanta sauran martanin mutane sossi ga posting din ku latsa kai tsaye zaku je shafinta .

Share this


Author: verified_user

0 Comments: