Friday, 25 October 2019
Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Tayi Martani Akan Miliyan 46 Da Baiwa Yara Marayu

Home Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam a zango Tayi Martani Akan Miliyan 46 Da Baiwa Yara Marayu
Ku Tura A Social Media


Alhamdulillahi wannan shine martanin jaruma maryam ab yola akan biyan kudin da wannan jarumi adam a zango yayi wanda wannan nuni ne ga Masu karyata abun ko hassada yana da kyau kuyi karatun tanatsu.

Ga abinda wannan tsohuwar mai dakinsa ke cewa.

"Allah ya kara arziki🙏🏼 Allah ya faranta maka fiye da yanda ka musu🙏🏼"

Share this


Author: verified_user

1 comment: