Tuesday, 1 October 2019
Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A zango Ta Tayashi Murna "Happy birthday" Da Kalamai Masu Ban Mamaki

Home Jaruma Maryam Ab Yola Tsohuwar matar Adam A zango Ta Tayashi Murna "Happy birthday" Da Kalamai Masu Ban Mamaki
Ku Tura A Social Media

Maryam ab yola wadda tayi fice a cikin fim din "Nas" wanda jarumi adam a zango uya aura ta tayashi murna zagayowar ranar haihuwarsa da kalamai masu hikima da ta baiwa mutane mamaki sosai a shafinta na instagram.

Shine wannan shafin Hausaloaded blog yaga yana da kyau ya kawo muku wannan posting domin nishadantarda ku.

Kuma zamu kawo muku shi kai tsaye dga shafin jarumar.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: