Tuesday, 1 October 2019
Fitattun Jarumai Mata Tara 9 Da Suka Shahara Ta sanadin Adam A Zango Ya shirya Babbar karama Daya Daga ciki

Home Fitattun Jarumai Mata Tara 9 Da Suka Shahara Ta sanadin Adam A Zango Ya shirya Babbar karama Daya Daga ciki
Ku Tura A Social Media

Jarumi adam a zango ya shiya babban kyauta da zai baiwa duk wanda Mutane nayi comments da sunanta daga ciki zata samu babbar kyauta daga wajensa.

Ya sanya Wannan chalanjin ne da ya yasanya cikin kwana 7 mako daya a kenan.

Ga abubuwan da duk wanda ta samu nasara zatayi wannan gasa zata samu kamar haka:-

1 - Tecno phantom 9

2 - kati na Dubu ashiri ₦20,000

3 - 20 cartons na Indomie

Domin zabar gwanarka to sai ka garzaya zuwa wannan link da munka kawo kayi comment da sunan jarumar ko kaje direct a shafinsa kuyi zaben jarumar da kake support.
Ku kasance da shafin Hausaloaded.com a koda yaushe.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: