Friday, 18 October 2019
Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi

Home Duk Wani Shege Da Shegiya Kune Gatansa Inji Adam A zango Amma Ummah Shehu Ta Yi Martani Mai Zafi
Ku Tura A Social Media

A yau ne shafin Hausaloaded blog yayi kichi bis da wani posting da jaruma ummah shehu tayi a shafinta na instagram wanda ta dora wani bidiyo na adam a zango wanda yake cewa Duk wani  shege da Shegiya kune gatansa.

Ga martanin Jarumar:

"Kowane shege da shegiya kune gatansa amma inaso Adam a zango yasani niba shegiya bace da ubana kuma yar sunnah ce ni dan haka ka cireni acikin shegu duk ya’ ta halak tana kishin iyayenta idan baki yasan abunda zai fada baisan me za’a mayar masa ba tunda kace kowa yana nufin harda wanda sukazo yau kenan dan haka ka tsameni a shegun Dan ba ita bace kagane.shi zagi ko wulakanci saika bada dama wani ma yake samun daman zaginn duk abunda mutum zaiyi saiya sayamaka mutunci kafin wani ya baka mutunci mu dakanmu muna aibata kanmu ya wa’inda basa cikinmu zasu mutuntamu bazasu bamu ba saboda muna aibata kanmu da kanmu kafadi alkhairi ko kai shuru yadda zakayi wannan zagin achikin mutane ai ka basu dama kenan gaskiya wannan ba daidai bane saika mutuntamu sannan wasu sugani su mutuntamu wannan shine"

Ga Posting din bidiyon zaku iya latsawa domin ji da kunnuwanku.

Share this


Author: verified_user

1 comment: