Wednesday, 23 October 2019
DA DUMIDUMINSA Gwamnatin Tarayya Ta Canja Wa Ma'aikatar Sheik Pantami Suna

Home DA DUMIDUMINSA Gwamnatin Tarayya Ta Canja Wa Ma'aikatar Sheik Pantami Suna
Ku Tura A Social Media

 Daga Comr Abba Sani Pantami

Gwamnatin tarayya ta amince da canjawa mai'aikatar sadarwa wato 'Ministry of Communications' suna zuwa 'Ministry of Communications and Digital Economy' wata ma'aikatar sadarwa da tattalin arziki da ya dogara a kan fasahar zamani.

Sanarwar dai ta fito ne daga bakin hadimin shugaban kasa kan kafafen yadda labarai, Bashir Ahmad a shafinsa na Twitter.

Bashir ya ce, "Majalisar Zartarwa na kasa ta amince da canja sunan ma'aikatar sadarwa zuwa ma'aikatar sadarwa da tattalin arziki da ya dogara a kan fasahar zamani.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: