Sunday, 13 October 2019
Bidiyo : Martanin Isah A Isah Akan Zagin Da Sadiya Haruna Tace Dan Luwadi ne Kuma Auren Mutu'ah sunkayi

Home Bidiyo : Martanin Isah A Isah Akan Zagin Da Sadiya Haruna Tace Dan Luwadi ne Kuma Auren Mutu'ah sunkayi
Ku Tura A Social MediaA wannan hirar da munka kawo muku wanda garkuwa yayi hira da jarumi isah a isah akan zargin da Sadiya haruna tace shi dan luwadi ne kuma auren mutu'ah sunkayi na sha'awa auren wata ukku zuwa shida.

Da kuma dalilin da yasa yan sanda jahar Kano na kama ita Sadiya haruna ,da sanin yadda take a yanzu tsakanin shi da ita.

Ga wannan link na kamar bidiyo amma audio ne na cikakka hira da garkuwa nayi da isah a isah.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: