Sunday, 13 October 2019
Bidiyo : Mansurah Isah Yadda Ta Kaya Tsakanina Da Masu Barazanar Kashe Ni, Ni Da Yarana

Home Bidiyo : Mansurah Isah Yadda Ta Kaya Tsakanina Da Masu Barazanar Kashe Ni, Ni Da Yarana
Ku Tura A Social Media


Wannan ida shine karshin yadda ta kaya da Mansurah Isah da yan damfara wanda a turanci aka kira yan "Yahoo" wanda sunkayi barazanar kasheta ko ta biya kudin fansa $1500 dalar Amurika.

Wanda idan baku manta ba shafin Hausaloaded blog ya kawo muku labarin satin da ya gabaya to a yau munzo muku da bidiyo daga bakin tsohuwar jarumar kuma matar jarumin shirya finafinai hausa na kannywood wato Sani Musa danja.
Ga bidiyon nan kasa.Share this


Author: verified_user

0 Comments: